Shugaban sashen Hausa na BBC Aliyu Tanko ya ce BBC Hausa ta zama madogarar samun labarai a duniyar Hausawa. Ya fadi hakan ne albarkacin bikin cikar sashen shekara 65 da kafuwa. An kafa sashen Hausa na ...
Harshen Hausa na ɗaya daga cikin manyan harsunan duniya da suka fi samun karɓuwa a shafukan sada zumunta da kafafen yaɗa labarai a wannan zamani. Kafin zuwan shafukan sada zumunta na zamani, galibi an ...
Masana a Nijar sun duba gudunmawar kafafen yada labarai wajen bunkasa harshen Hausa wanda ake amfani da shi a kasashe 45 albarkacin Ranar Hausa ta Duniya ta bana. Jamhuriyar Nijar ta bi a wannan ...
Likkafar ma'aikacin sashen Hausa na DW Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin gidan rediyon Jamus zuwa mukamin kwamishinan watsa labarai a gwamnatin JIhar Bauchi da ke arewacin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results